An ja Hankalin Mata Dasu Tashi Tsaye Wajen Neman Abinda Zusu Dogara Dasu Yadda ya Kamata.
Jawabin hakan ya Fito ne daga bakin Umma sulaiman Yan awaki ( anty baby) ayayin Taron koyawa matan sana’oi kimanin guda goma aqarqashin Kungiyar Women And Children Dream.
Haka kuma Ta Bayyna Cewa Sana’a nada Matukar Muhimmanci ga yaya Mata inda tace hakan Nataka Muhimmiyar Rawa Wajan Karawa zamantakewar Aure DanKo.
Ta Kara dacewa Wannna Shine Karo Na Farko Za Kuma Su Dinga yi duk bayan lokuta domin dai kakkabe zaman kashe Wanda ga matan aure dakuma Yan mata.
Wasu daga cikin matan dasuka koyi sana’ar sunbayyana anty baby amatsyin Mace Daya tilo datashiga lamarin marayu domin Gina rayuwarsu tagobe. Sunkuma kira ga masu hannu dashuni dasushigo domin tallafawa marayu kamar yanda anty baby keyi.
Kadan daga sana’oin da aka koya sun Hadar da.
Sunadarin dandado.
Man wanke bandaki, Dana goge jiki dadai, custard dadai sauran sana’oi da mata ka’iya dogara dakansu, yakuma samu halartar dumbin mata daga ko ina afadin jihar Kano.