Home / Featured / Ya Zama wajibi su Girbi Abinda Suka Shuka a Karamar Hukumar Ungogo…. Nuhu Musa Muhammad Kunture

Ya Zama wajibi su Girbi Abinda Suka Shuka a Karamar Hukumar Ungogo…. Nuhu Musa Muhammad Kunture

Nuhu Musa Muhammad. Dan Kishin Al’umma.

Lokaci ya Kurewa Sani Wakili da Aminu Sa’adu kome Za suyi Mana a Karamar Hukumar Ungogo Wallahi Bazamu Zabe Suba

A cewar Dan Kishin Al’umma Nuhu Musa Muhammad Kunture Lokaci Yakure Musu Tunda Sun Kasa Sauke nauyin Alummar da Suka Zabe Su Sai yanzu da Suke Ganin za’a fara aikin kanfen Dan haka Mudai Sunci Taliyar karshe a Karamar Hukumar Ungogo.

Leave a Reply