
Mahukunta ku Dubi Girman Allah ku Kalli Matsalar Tsaron Nan……Nuhu Musa Muhammad Kunture ( Dan Kishin Al’umma )
Akwai Babbar Matsala , ya Ka
Ata Kudena Siyasantar da Lamarin Tsaron Nan Damin, Abinda ya Shafi Tsanyawa da Shonono ya Shafi Kano ne Baki Daya
Fatan mu Allah ya bawa Jihar Kano Zama Lafiya da Kasa Baki Daya “A Cewar Dan Kishin Al’umma Nuhu Musa Muhammad Kunture